Kai

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Kai kalmace ta wakilin suna wanda take nuna/bada labarin wanda ake magana dashi ko abokin magana.

Kalmomi masu alaƙa[gyarawa]

Su Mu Shi Ni Ita Ke Ku

Misali[gyarawa]

  • Meyasa kai mahaukacine.
  • Kaika jawo hankali na.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: you
  • Larabci:أنت