Kaifi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Kaifi wani yanayi ne da ake son dukkan makamin da ya danganci karfe kuma wanda za a iya yanka ko sare wani abu da shi ya kasance domin samun sauƙin a wajen yankewar ko sarewar. Kaifi na nufin abu mai tsini ko wasashe. Sharp. [1]
A wata ma'anar ana danganta kaifi da tsaya a kan magana guda ba tare da canja ra'ayi ba
Misali
[gyarawa]- Wuƙar tana da kaifi
- An yanka kaza da wuƙa mai kaifi
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.