Jump to content

Kaja

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

Kaja sune tarin Layu da takardun Tsatsuba wanda ake sakawa a ƙugu ko wuya domin neman suna ko tsarin jiki.

Misali

[gyarawa]
  • Wannan kaja na babanane