Jump to content

Kaki

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Kaki shine ƙaƙaro majina daga makwogwaro

  • kayane wanda wasu yardaddun ma'aikata suke sawa. Kamar soja, ɗan sanda, imagireshan, dadai sauran su.

[1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • Ado yayi kaki.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,200
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,294