Jump to content

Kalgo

Daga Wiktionary

Kalgo About this soundKalgo  shine wani abu ruwa ruwa dake fitowa ajikin bishiya da ake yin tawada dashi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yara sunje diban kalgo

Manazarta

[gyarawa]