Jump to content

Kalkashi

Daga Wiktionary

Kalkashi wani nauin ganyene wanda ake amfani da shi wajen yin miya. Ana noma shi ne a gona ko kuma a lambu.

Misalai

[gyarawa]
  • Tuwon gero da miyar kalkashi

Manazarata

[gyarawa]