Jump to content

Kallabi

Daga Wiktionary

Kallabi na nufin dankwali ko abinda mata suke daurawa akai.

Misali

[gyarawa]
  • Aisha ta daura Kallabi.
  • kallabin yarinyar ya fadi.