Kamara
Appearance
Hausa
[gyarawa]Kamara Wato na'uran ɗaukan hoton mutane ko duk wani abu dake sarari. <ref>Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,36</ref
Misalai
[gyarawa]- Yan jarida na amfani da kamara.
- Kamara ta haske shugaban ƙasa.