Kamfas
Appearance
Hausa
[gyarawa]Kamfas Kamfas (help·info) Kayan aiki ne da ake amfani dashi wajen nunawa matafiya hanya gabas yamma kudu da arewa. [1]
Misalai
[gyarawa]- Matafiya sunyi amfani da kamfas wajen gane gari.
- Fatake sunyi amfani da kamfas wajen shiga birnin zazzau.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,48