Kamila

Daga Wiktionary

Kamila About this soundKamila dai ya kasance wani kalmace da take nuna wan nan macen tana da kamun kai kuma kamun kai yana nufin mace mai tarbiyya.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Kamila ce yarinyar Tanko
  • Na yi gamo da kamilan yarinya

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Gentle

Manazarta[gyarawa]