Jump to content

Kancirko

Daga Wiktionary

Kancirko Wani gadone da mitanan karkara suke haɗawa adauji da itace domin hutawa.

Misali

[gyarawa]
  • Munje dauji ɗebo kara saimukaga babammu akan kancirko yana bacci.