Jump to content

Kandilo

Daga Wiktionary

Kandilo Suna ne da mutanen kauye ke kiran kashin Shanu, amma wanda ya bushe, ana amfani dashi ne don yin makamashi konawa.