Jump to content

Kangara

Daga Wiktionary

Kangara Hali mara kyau na kin bin umarni da gangan babu dalili. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yaro ya kangara
  • Kangara sai da addu'a

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,127