Jump to content

Kango

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

kango About this soundKango  shi ne ginin da ba'a kammalashi ba ko ba'a shiga ba.

Misali[gyarawa]

  • Basugama ginin kangon ba.
  • Gida ya rushe yazama kango

Manazarta[gyarawa]