Jump to content

Kanikane

Daga Wiktionary

Ƙanƙane About this soundƘanƙane  shine abu karami wanda baida girma.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado baida hakuri be yafe laifi koda dan ƙanƙane
  • Ɗan ƙanƙanin abu

Manazarta

[gyarawa]