Kano
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]KanoKano (help·info) babban birnine a Najeriya kuma shine gari mai mafi yawan jama'a a 'Najeriya dake Arewa maso yamma na kasar. Garin ya kasance babban mazaunin yan Adam ne shekaru aru-aru. Kuma ana mata lakani da Cibiyar kasuwanci.
Nasaba
[gyarawa]Akan kira ɗan jahar da Bakano
- Adam bakano ne.
Misali
[gyarawa]Kano jabace a jamhuriyar Najeriya. Fassara
- Larabci: كانو
- Turanci: kano
A wasu harsunan
[gyarawa]English:Kano state