Kanun-labarai

Daga Wiktionary

Kanun-labarai Samfuri:errorSamfuri:Category handler dai ya kasance wani Kalmace da take nufin taƙai taccen abin da za'a faɗa ko za'a bada.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Na saurari kanun-labarai a rediyo
  • Ɗan jarida ya karanto kanun-labarai a taƙaice.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Headlines

Manazarta[gyarawa]