Kanwa
Kanwa Kanwa (help·info) Wata abace wacce ake amfani da ita
a yi miya, ɗan wake da dai sauransu. Kanwa kala kala ce akwai ungurnu akwai mai kama da toka mai duhu akwai jan kanwa.
Misalai[gyarawa]
- Mairo ta sha kanwa don samun waraka daga ciwon ciki.
- Ɗan wake sai an haɗa da kanwa.
Karin Magana[gyarawa]
- Kanwa uwar gami.