Jump to content

Kanya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Kanya wata bishiya ce wacce take da tsawo da girma wacce take fitar da yaya kanana masu kama da kwallo kuma akan sha yayan ta saboda suna da zagi kuma ita tafiyin Yaya a lokacin hunturu

Misali

[gyarawa]