Jump to content

Karambana

Daga Wiktionary

Karambana About this soundKarambana  Mutun mai kutsawa al'amarin wasu,shiga abinda ba'a gayyace shi ba. wato shiga sharo ba shanu.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Bara'u karambana ne.
  • Karambana ya haɗa rigima a Kasuwa

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,33