Jump to content

Karan hanci

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Karan hanciAbout this soundKaran hanci  shine saman doron kan hanci musamman wanda yake da tsawo.

Misali

[gyarawa]
  • An ɗirka mishi gora a karan hancinsa
  • Sharif bayada karan karan hancin.