Jump to content

Kararrawa

Daga Wiktionary
Wani mutum rike da kararrawa

Kararrawa sauti ne da akeyin Amfani da ita domin Nuna cikar Lokaci. Akwai ƙararrawa ta zahiri ta ƙarfe akwai ta kuma a cikin na'urorin zamani irin su Waya, Agogo da Kwamfuta[1]

Misali[gyarawa]

  • An buga Kararrawar Tashi daga makaranta.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci:Bell

Manazarta[gyarawa]