Jump to content

Karas

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Kayan marmari

[gyarawa]

karas wani nau'in kayan marmari ne da akeci sannan kuma ana girki dashi tawani bangare karas yana da amfani ga lafiyar dan Adam yama maganin ciwon daji(cancer) saboda haka mutum yaringa kokarin cin karas ko da sau dayane a mako

Fassara

[gyarawa]

Turanci: carrot

Larabci:زجر

Manazarta

[gyarawa]

[1]

  1. Hausa Dictionary koyan Turanci ko Larabci cikin wata biyu, wallafawa: Muhammad sani Aliyu, ISBN:979-978-56285-9-3