Jump to content

Karbi

Daga Wiktionary

Karbi About this soundKarbi  shine karba a lokacin daya wuce, ma'ana an riga an karba wani abu.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Dan sanda ya karbi cin hanci
  • Lado ya karbi albashin shi

Manazarta

[gyarawa]