Jump to content

Kare

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Kare dabba ce wacce take rayuwarta a inda mutane su ke. A turance ana kiranta da suna Dog.[1]

Amfani

[gyarawa]

Sau da yawa ana amfani da kare wajen yin gadi ko tsaron dukiya.

English

[gyarawa]

Dog

Kare na nufin dakatar da wani abu

Karin magana

[gyarawa]
  • idan kaga kare na shin-shina takalma to ɗauka zai yi.
  • Sanin asali ke sanya kare yaci alli.

Manazarta

[gyarawa]