Kari

Daga Wiktionary

Kari Na nufi daduwa ko kara wani abu yazama mai yawa akan yadda yake a baya. A turance kuma ana kiran wannan da suna Addition.