Jump to content

Karikitai

Daga Wiktionary

Karikitai About this soundkarikitai  dai ya kasance wani kalmace da take nufin kayayyaki wanda aka ajiye aba'a fiye amfani dasu ba.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Samo mun katako a cikin karikitai na gareji.
  • Karikitai sunyi yawa a ofis ɗina

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Unwanted items

Manazarta[gyarawa]