Jump to content

Karkashi

Daga Wiktionary

Karkashi About this soundKarkashi  Wani ganyene da ake shukashi agona domin amfani dashi.

Misali

[gyarawa]
  • Maman mu yau zata mana miyan karkashi.
  • Miyan karkashin yau yayi dadi sosai.