Kasa

Daga Wiktionary

Kasa wani nau'in maciji ne mai haɗari gaske sosai, kuma me girma.

Kasa Yanki ne na musamman tare da ƙayyadaddun iyakoki.

[1]

Misalai[gyarawa]

  • Kasa ta sari wani yaro

Manazarta[gyarawa]

Kasa abinda da ake nufi shine yin wani abu da bazaka iya ba ko ya gagare ka

Misali[gyarawa]

  • Abdullahi ya kasa daukan kaya