Jump to content

Kasida

Daga Wiktionary

Ƙasida About this soundƘasida  Ɗan ƙaramin littafi ko jarida dake ɗauke da bayanai da hoto game da wani abun siyarwa, haja ko hidima.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Na karanta Ƙasida game da zuwa ƙasar Amirka
  • Jami'ar Bayero ta wallafa ƙasidar ta yadda ake samun gurbin karatu

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31