Jump to content

Kaska

Daga Wiktionary
Kaska ajikin ganye

Kaska About this soundKaska  wani karamin kwarone dake shan jini, anfi samunshi inda shanu ke Kiyo.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Dan kyar aka cire kaska a jikin wani shanu.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Kaska, rabi mai jini.

Manazarta

[gyarawa]