Jump to content

Katako

Daga Wiktionary
Katako falle falle

KatakoAbout this soundKatako  Ya kasan ce wani itace ne wanda ake samar dashi daga iccen bishiya ake sarrafshi da wani nau'in inji da nasara ya ƙirƙira na musamman na haɗa katako.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Kujerar katako.
  • motar katako.

Manazarta=

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,202