Jump to content

Katifa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

KatifaAbout this soundKatifa  abin bacci mai taushi da ake kwanciya a kai.[1]

Suna jam'i. Katifu

Misalai

[gyarawa]
  • Na kwanta akan katifa mai taushi
  • An ɗora katifa akan gado
  • Kai amman katifar akwai laushi sosai.

A wasu harsunan

[gyarawa]

English: mattress

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P106,