Jump to content

Katsina

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

KatsinaAbout this soundKatsina  sunan wata jihace daga yankin Arewa maso yamma a kasar Najeriya. Mafi akasarn mutane jihar manoma ne da makiyaya.

Misali[gyarawa]

  • Kasuwar buhuna ta Dandume
  • Ana noma masara sosai a jihar Katsina

A wasu harsunan[gyarawa]

English: Katsina State