Kauna

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Kauna kalma ce da take nuna tsantsar soyayya ko bege abinda akeso.

Misali[gyarawa]

  • Aisha tana kaunar mahaifiyar ta sosae.

Fassara[gyarawa]

  • Kauna: (affection).