Kawai

Daga Wiktionary

Kawai About this soundKawai  Kalam dake nuna taƙaicin abu iya abun ba daɗi ba ƙari.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Ɗan yaro ne kawai
  • Ɗan guntun jela ne kawai

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Merely

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,170