Jump to content

Kawali

Daga Wiktionary

Kawali shine mutumin dake sana'ar safaran mata.[1]

Suna jam'i.Kawalai

Misalai

[gyarawa]
  • Yan sanda sun kama wani kawali a Kaduna

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,128