Kawu

Daga Wiktionary

Kawu da turanci (uncle) na nufin ɗan uwan mahaifinka ko mahaifiyarka. [1] [2]

Suna jam'i. Kawunnai

Misalai[gyarawa]

  • Kawu Dan Audu
  • Talle kawun Auwal ne

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,,199
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,292