Jump to content

Kayan-Kwalliya

Daga Wiktionary

Kayan-Kwalliya About this soundkayan-kwalliya  dai ya kasance wani nau'i ne da mata ke amfani dashi wajen yin ado a jikin su domin burge mutane.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Asabe akawai sanya kayan-kwalliya da ƙasaita

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Decorative

Manazarta

[gyarawa]