Jump to content

Kek

Daga Wiktionary

Kek a turanci(cake) wani abune mai laushi da dadi. Shima yana daga cikin nau'in abinci. [1]

Suna

Jam'i. Kek

Misali

[gyarawa]
  • A bikin zainab naci kek mai dadi.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil skinner, 1965:kamus na turanci da Hausa.ISBN978978161157.P,00