Jump to content

Kekashewa

Daga Wiktionary

Ƙeƙashewa About this soundKekashewa  na nufin taurin kai ko mutum ya nace akan wani abu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado ya ƙeƙashe akan sai ya dau fansa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,43