Keken dinki

Daga Wiktionary

hausa[gyarawa]

FASSARA[gyarawa]

Keken dinki wani injine da mutane ke anfani da shi wajen dinka situra dashi. Akan amfani da keken dinki wurin yin zanin gado. Akan yi amfani da keken dinki a wurare da dama.


Misalai[gyarawa]

  • nabama tela ɗinkin kayana kekensa ya lalace.
  • shagon ɗinkin'nan akwai keke dayawa.


suna jam'i. Kekuna


ENGLISH[gyarawa]

Sewing machine