Kiɗa
Appearance
KiɗaKiɗa (help·info) abune da waďan su mutane suke yi domin samun kuɗi ko kuma ɗabbaka al'adun su [1][2]
- Suna. Jam'i. Kiɗe-Kiďe
Misalai
[gyarawa]- Yau al'adan addinin hindu akwai kaɗe-kaɗe
- In sallau yana kiɗa amfi samun kuɗi
Fassara
[gyarawa]- Turanci: plucking/drumming
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=ki%C9%97a