Kibiya
Appearance
Hausa
[gyarawa]KibiyaKibiya (help·info) Wani makami ne da ya kunshi icce siriri kuma tsayayye mai tsinin baki anyi shine domin harbi daga baka. A turanci yana nufin Arrow na nufin mashi wanda kuma da hausa yana nufin Kibiya ko kibow. [1]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 9. ISBN 9789781691157