Kidahumi

Daga Wiktionary

KidahumiAbout this soundKidahumi  tsohuwar kalma wacce take nufin 'soko' ma'ana mara wayau da cikakken Hankali. [1] [2]

Suna jam'i. Kidahumai

Misalai[gyarawa]

  • Kai kidahumin ina ne baka fahimtar tambaya
  • Tali kiddahumi ne matuƙa

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Bumpkin

Manazarta[gyarawa]

  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=simpleton