Jump to content

Kideme

Daga Wiktionary

Kideme na nufin rudewa,wani abu ya samu mutum ya rude ya fita hankalinshi.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado yayi asara duk ya kideme
  • Audu yayi rashi akan yasashi ya kideme

Manazarta

[gyarawa]