Jump to content

Kidi

Daga Wiktionary
Wasu masu kidi

Kidi About this soundKidi  buga wani abu daka iya yin kara kamar irinsu ganga.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Lado ya tashi kidi a wajen biki.

Karin Magana[gyarawa]

  • Taba kidi taba karatu.

Manazarta[gyarawa]