Kimanta
Appearance
Kimanta Samfuri:errorSamfuri:Category handler Tana nufin yin nazari akan duk wani abu. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- mutum wanda bashi da masaniya bazai iya fayyacewa da kimanta yadda mai yake yin tasiri akan tattalin arzikin Najeriya ba.
- Mun kimanta kashi casa'in da tara cikin ɗari na masu ziyartar shafinmu suna zuwa ne daga Nigeria.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Evaluate
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=kimanta