Jump to content

Kiriniya

Daga Wiktionary

Ƙiriniya shine rashinji da ƴan ƙananan yara suke.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Yaran Malan Lado sun cika ƙiriniya

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,196
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.196. ISBN 9789781601157.