Jump to content

Kirista

Daga Wiktionary

Kirista, Nasara da Turanci (Christian). Mabiya addinin kirista. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Mabiya addinin kirista suna bikin shekara

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,28
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,42